Cigiya! Cigiya!! Cigiya!!!
Ana cigiyar wannan matashiya mai suna
Nana Masarura, matar aure ce da ke da zama a birnin Ilorin na jihar Kwara. Ta bar gidan mijinta kusan kimanin sati biyar kenan sakamakon sabani da suka samu da mijinta har ya kai ga yi mata duka. Har yanzu babu ita babu duriyata.
Idan akwai wanda ya ganta ko kuma aka ganeta zuwa gaba, a kaita garinsu Magiya da ke karamar hukumar Zangon Daura na jihar Katsina ko kuma a kira wannan lamba
09078657881
Allah ya sa a dace.
0 Comments